iqna

IQNA

IQNA - Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun kama wata mata matsafa a kasar da laifin wulakanta kur'ani da nufin inganta tsafi.
Lambar Labari: 3493288    Ranar Watsawa : 2025/05/21

IQNA - Wata kotu a kasar Sweden ta yanke hukuncin daure Rasmus Paludan wani dan siyasa dan asalin kasar Sweden wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki sau da dama tare da cinna masa wuta.
Lambar Labari: 3492159    Ranar Watsawa : 2024/11/06

IQNA - Wasu majiyoyi da ba na hukuma ba sun ruwaito a shafukan sada zumunta cewa jami’an ‘yan sandan Norway sun gano gawar Selvan Momika mai adawa da kur’ani a cikin gidansa.
Lambar Labari: 3490914    Ranar Watsawa : 2024/04/02

Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yaba da amincewa da daftarin dokar da ta haramta tozarta kur'ani da littafai masu tsarki a majalisar dokokin kasar Denmark tare da bayyana shi a matsayin wani muhimmin mataki.
Lambar Labari: 3490285    Ranar Watsawa : 2023/12/10

Hukumomin kasar Sweden sun sanar da cewa ba za su sabunta takardar izinin zama dan gudun hijira dan kasar Iraki kirista da ya wulakanta Kur'ani a wannan kasa ba, kuma za a kore shi daga kasar.
Lambar Labari: 3490049    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Rubutu
Tehran (IQNA)  Kiyaye tsarkin dabi'un dan'adam da addini yana da matukar muhimmanci tun farkon samar da tsarin zamantakewa a cikin kabilu na farko da tsarin zamantakewa na gargajiya da na zamani. A cikin tarihi, tsarin siyasa da zamantakewa sun taimaka wajen kiyaye zaman lafiya na ruhaniya da tsaro na zamantakewa ta hanyar kare dabi'un al'umma da kuma kare tsarin da al'umma da al'adun addini suka amince da su.
Lambar Labari: 3489567    Ranar Watsawa : 2023/07/31

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Turkiya ta sanar da cewa, tana kokarin ganin an dawo da mutumin nan dan kasarta wanda ya tozarta kur’ani.
Lambar Labari: 3485378    Ranar Watsawa : 2020/11/18

Tehran (IQNA) masu tsananin adawa da addinin muslunci a kasar Norway sun keta alfarmar kur’ani mai tsarki, tare da yin kalaman batunci a kan manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485135    Ranar Watsawa : 2020/08/30